ha_tn/gen/24/21.md

1.4 KiB

Mutumin

"Baran" (UDB)

dube ta

"ya dubi Rebeka" ko "ya dubi yar budurwar"

domin ya gani

Koyon wani abu akan dube shi kamar gani. AT: "a sani" (UDB) ko "a tabbatar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya ba tafiyarsa nasara

"ya ba tafiyarsa nasara" ko " ya sa tafiyarsa da nasara." Za ka iya bayyana abin da baran ya kudurta. AT: "yana nuna masa wadda zata zama matar Ishaku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ko a'a

Kuna iya bayyana cikakken bayanin da aka fahimta. AT: "ko bai yi nasara a tafiyarsa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

zoben zinariya na hanci mai nauyin rabin ma'auni

"zoben zinariya na hanci mai nauyin giram shida" (UDB). Na'uyin na nuna darajar zoben. AT:"zoben zinariya na hanci mai tsada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

ƙarau guda biyu na azurfa na sawa a dantse wanda ya kai nauyin ma'auni goma

"ƙarau guda biyu na azurfa na sawa a dantse domin ta da yakai giram 110." Nauyin na nuna girma da darajar su. AT: "ƙarau guda biyu na azurfa domin dantse ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

Ke "yar wane ne

"Wanene mahaifin ki"

ko akwai masauki a gidan mahaifinku

"ko akwai wuri a gidan mahaifinku"

domin mu

Da alamu wadansu mutanen sun tafi tare da baran Ibrahim. A nan "mu" na nufin baran da wadanda suke tafiya tare da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive

zamu kwana

"mu kwana a nan" ko "mu kwana"