ha_tn/gen/24/15.md

1.1 KiB

ya zamana kafin

Wannan jimlar an yi amfani da ita ne a nuna inda aikin ya fara. idan harshenka na da wata hanyar yin wannan, zaka iya duba yiwuwar amfani da shi a nan.

Duba

Kalmar "duba" a nan na ankarar da mu muyi la'akari da bayanin banmamaki da zai biyo baya.

Abin ɗibar ruwa

Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 24:12

Rebeka 'yar Betuwel ce ɗan Milka, matar Nahor, ɗan'uwan Ibrahim

"Uban Rebeka ne Betuwel. Iyayen Batuwel ne Milka da Nahor. Nahor ɗan'uwan Ibrahim ne"

Betuwel

Betuwel uba ne wurin Rebeka. Duba yadda aka fassara wannan suna a Farawa 22:20. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Nahor

Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara sunan a Fassara 11:22. ( Duba : rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Milka

Milka matar Nahor ce kuma uwa ga Betuwel. Duba yadda aka fasara wannan suna a Farawa 11:29. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sai ta tafi ƙoramar ... ta hauro

Ƙoramar na ƙasa da inda bawa ya tsaya