ha_tn/gen/24/10.md

897 B

ya tafi. Haka nan ya ɗauki

Jimlar ta fara da "haka nan ya ɗauki" ta bada ƙarin bayani game da abin da bawan ya ɗauka lokacin tafiya. Ya tattarasu kafin ya tafi.

Hakanan ya ɗauki duk waɗansu kyaututtuka da suka kamata daga wurin shugabansa

Wannan na nufin ya ɗauki abubuwa masu kyau da yawa da shugaban sa ke so ya baiwa iyalin matar.

ya ɗauka ya tafi

"ya kama hanya ya tafi" ko " ya kama hanya yayi tafiyar sa"

birnin Nahor

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "birnin da Nahor ya zauna" ko 2) "birnin da ake kira Nahor." Idan zaka fasara shi ba tare da zaɓar ma'ana ba, ka iya yin haka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya sa raƙuman suka kwakkwanta

Rakuma dabbobi ne masu bisa da dogayen ƙafafu. Ya sa suka kwankwanta a kan ƙasa. "Ya sa raƙuman sun kwankwanta ƙasa"

rijiyar ruwa

"rijiyar ruwa" ko "rijiya" (UDB)

ɗibar ruwa

"samo ruwa" (UDB)