ha_tn/gen/24/08.md

820 B

Muhimmin Bayani:

Aya 8 ci gaba ne na ka'idodin da Ibrahim ya ba bawansa

Amma in matar ba ta son ta biyo ka

"Amma in matar ba ta son ta biyo ka." Ibrahim na amsa tambayar bawansa daga Farawa 24:5. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

ka kuɓuta daga rantsuwata

"ka kuɓuta daga rantsuwata da ka yi mani." Rashin cika alkawari an bayyana shi kamar mutum ya kujewa wani abin da ya kamata. AT: "ba sai ka yi mini abin da ka rantse mini ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya sa hannunsa a ƙarƙashin cinyoyin Ibrahim shugabansa

Wannan na nuna tabbbacin zai yi abin da ya rantse. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya yi masa rantsuwa

"ya yi masa rantsuwa"

game da wannan al'amari

"game da bukatar Ibrahim" ko "zai yi abin da Ibrahim ya buƙace shi"