ha_tn/gen/24/05.md

1.0 KiB

yaya kenan

"me zan yi idan"

ba za ta biyo ni ba

"ba za ta biyo ni ba" ko " ta ƙi mu dawo tare"

Ko ya zama tilas in mayar da ɗanka zuwa ƙasar da ka baro

"Ko in mayar da ɗanka zuwa ƙasar da ka baro"

Ka tabbata cewa ba ka komar da ɗana can ba

Jimlar "ka tabbbata" ta ingiza umarnin da ya biyo baya. "Ka tabbata cewa ba ka komar da ɗana can ba" ko "Ka da ka yarda ka komar da ɗana can ba"

wanda ya ɗauko ni daga gidan mahaifina

A nan "gida" na nufin mutanen da iyalinsa. AT: "wanda ya ɗauko ni daga gidan mahaifina da sauran iyalinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya yi mini tabbataccen alƙawari

"ya yi tabbataccen alƙawari gare ni"

cewa, 'Ga zuriyarka zan bada wannan ƙasa'

Wannan magana ce cikin baka a wata baka. Za'a iya furta wannan a fakaice. AT: "ya cewa ga zuriyarka zan bada wannan ƙasa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

zai aiko mala'ikan sa

Kalmar "zai" da "sa" na nufin Yahweh