1.5 KiB
Yanzu
An yi amfani da wannan kalmar ne anan don nuna dan tsaiko a cikin labarin. A nan marubucin ya fara bayyana sabon sashi na labarin.
Sa hannunka a ƙarƙashin cinyata
Ibrahim na shirin roƙon bawansa ya rantse zai yi wani abu. Sa hannun sa ƙarƙashin cinyar Ibrahim na nufin yana da tabbacin zai yi abin da ya rantse zai yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
zan sa ka ka rantse
Za'a iya bayyana wannan a matsayin umarni. AT: "rantse" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)
rantse da Yahweh
Kalmar "rantse da" na nufin yin amfani da sunan wani ko wani abu a matsayin ginshiƙin ko ikon da aka kafa rantsuwar. "yi mani alkawari da Yahweh a matsayin sheda"
Allah na sama da kuma Allah na duniya
"Allah na sama da kuma Allah na duniya." Kalmomin " sama" da "ƙasa" an yi amfani da su tare ne domin nuna duk abin da Allah ya halitta. AT: "Allahn komai da komai na sama da ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
Sama
Wannan na nufin wurin da Allah yake
mata daga cikin Kan'aniyawa
"mata daga cikin Kan'aniyawa" ko "daga Kan'aniyawa." Wannan na nufin matan Kan'aniyawa.
da nake zama a cikinsu
"da nake zama a cikinsu." A nan "nake" na nufin Ibrahim da iyalin sa da barorinsa. AT: "da nake zama a cikinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Amma zaka
Za'a iya furta wannan a matsayin umarni. AT: "rantse da cewa za ka tafi" ko "amma tafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)
dangi na
"iyalina"