ha_tn/gen/23/17.md

818 B

wato da filin da kogon da ke cikinsa, da duk itatuwan da ke cikin filin

Wannan maganar ya bayana abun da marubucin ke ma'ana da "filin Ifron." Ba filin kadai ba, amma har da kogon da itatuwan da ke filin.

an sayar wa da Ibrahim

"Ya zama mallakar Ibrahim bayan ya saye ta shi" ko "zama na Ibrahim bayan da ya saya"

a gaban 'ya'yan Het maza

Anan "gaba" na matsayin yadda mutanen suka zama shaidu. AT: "da mutane Het suna kallo a matsayin shaidu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duk waɗanda su ka zo ƙofar birninsa

Wannan na magana game da 'ya'yan Het wanda su ka Ibrahim lokacin da ya ke sayan mallakar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

birninsa

"birnin da ya ke zama." Wannan maganar na nuna cewa Ifron na waccan birnin ne. Ba wai birnin mallakar sa ba ne.