ha_tn/gen/23/14.md

936 B

Ina roƙo ya shugabana ka saurare ni

"Ka ji ni, ya shugabana" ko "Ka saurareni mallam"

Ɗan yankin ƙasa na shekel ɗari huɗu menene wannan a tsakanina da kai?

Ifron na nufin cewa tundashike shi da Ibrahim masu arziki ne, shekel 400 ƙaramin kuɗi ne. AT: "kuɗin filin shekel ɗari hudu ne. Wannan ai ba komai ba ne a gare ni da kai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

shekel ɗari hudu na azurfa

Wannan a kimanin kilo 4.5 na azurfa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

ya auna shekel ɗari huɗu kamar yadda Ifron ya ambata

Ibrahim ya auna wa Ifron dai-dai shekel da ya ambata" ko "Ibrahim ya auna wa Ifron iyakar azurfan"

Ifron ya ambata a kunnuwan dukkan 'ya'yan Het maza

"kimanin azurfa da Ifron ya ambata"

bisa ga mizanin ma'aunin fatake

"amfani da mizanin ma'aunin fatake." Ana iya sa wannan a wa ta sabon jimla. AT: "Ya auna azurfan kamar yadda fatake suke auna wa"