ha_tn/gen/23/12.md

475 B

sunkuyar da kansa ƙasa

Ma'anar wannan shine durƙusawa ƙasa cikin tawali'u domin nuna bangirma da daraja ga wani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

mutanen ƙasar

"mutanen da suke zama a yankin"

Amma in ka na so

Kalmar "amma" na nuna banbancin magana. Ifron na so ya ba wa Ibrahim fili; Ibrahim kuma na so ya biya kuɗin filin. AT: "A'a, In ka yarda" ko "A'a, amma in ka yarda da wannan"

Zan biya kuɗin filin

"Zan ba ka kuɗin filin"