ha_tn/gen/23/10.md

928 B

Ifron kuma na zaune a cikin 'ya'yan Het

Wannan ƙarin haske ne ko bayani game da Ifron. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

a kunnuwan 'ya'yan Het

Ana iya bayyana kalmar ta "ji" a matsayin "sauraro." AT: "domin dukka 'ya'yan Het su ji ni" ko "sa'ad da 'ya'yan Het su na saurara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

duk waɗanda su ka zo ƙofar birninsa

Wannan na bayana su wanene a cikin 'ya'yan Het su ka saurari maganar. AT: "duk waɗanda su ka tataru a ƙofar birninsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

ƙofar birninsa

A ƙofar birni ne shugabanen birnin ke zama su ɗauki muhimmin shawarwari.

a gaban 'ya'yan mutanena maza

Anan "gaba" na nufin mutanen da suka zama shaidu ne. AT: "da 'yan ƙasana a matsayin shaiduna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na ba ka shi domin bizne matacciyarka

"Na ba ka. Ka bizne mataccenka"