ha_tn/gen/23/07.md

778 B

rusuna

Ma'anar wannan shine durƙusawa ƙasa cikin tawali'u domin nuna bangirma da daraja ga wani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

wa mutanen ƙasar, ga "ya'yan Het

"ga 'ya'yan Het da suke zama a wurin"

Ifron ... Zohar

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kogon Makfela, wadda ya mallaka, wadda ya ke a ƙarshen filinsa

"kogon da ke a ƙarshen filinsa a Makfela"

kogon Makfelah

"kogon da ke Makfelah." Makfelah sunan wani wuri ne. Ifron na da fili a Makfelah, kogon kuma na cikin filin ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sayar mini da shi a gaban jama'a

"sayar mini da shi a bainar mutane"

zama mallaka

"zama fili na da zan iya amfani da ita a matsayayin nawa"