ha_tn/gen/23/05.md

506 B

shugabana

An yi amfani da wannan domin a martaba Ibrahim.

yariman Allah

Wannan karin magana ne. Ma'anar wannan mai yiwu shine "mutum mai karfin iko" (UDB) ko "shugaba mai matukan iko." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

matattunka

Ana iya sa wannan a sauki haka "mata." AT: "matarka da ta mutu" ko"matarka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

inda ka zaɓa a maƙabartunmu

"inda ya fi kyau a maƙabartunmu"

hana maka maƙabartarsa

"hana ka da wurin bizina"