ha_tn/gen/22/23.md

459 B

Betuwel ya haifi Rebeka

"Daga baya Betuwel ya zama mahaifin Rebeka"

Waɗannan su ne 'ya'ya takwas da Milka ta haifa wa Nahor, ɗan'uwan Ibrahim

"Waɗannan takwas sune 'ya'yan Milka da Nahor ɗan'uwan Ibrahim."

Ƙwarƙwararsa

"Ƙwarƙwarar Nahor"

Reuma

Wannan sunan mace ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Tebah, Gaham, Tahash da Ma'aka

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)