1.0 KiB
Muhimmin Bayani:
Mala'ikan Yahweh ya ci gaba da magana da Ibrahim.
za a albarkaci dukkan al'ummar duniya
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ni, Ubangiji, zan albarkaci duk mutanen da ke zaune a ko'ina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ka yi biyayya da muryata.
Anan "murya" na nufin abun da Allah ya faɗa. AT: "ka yi biyyaya da abun da na faɗa" ko "ka yi mini biyyaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ibrahim ya koma
An ambata sunan Ibrahim ne kadai domin shine uban, amma a nufin cewa ɗansa ya koma tare da shi. Ana iya ba da cikakiyar ma'anar wannan maganar a fili. AT: "Ibrahim da ɗansa suka koma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
suka tafi
"suka bar wacan wurin"
ya zauna a Biyasheba
An ambaci Ibrahim shi kadai domin shine shugaban iyalinsa da barorinsa, amma a nufin cewa suna tare da shi ne. Cikakiyar ma'anar wannan magana na a fili haka. AT: "Ibrahim da mutanen sa suka zauna a Biyasheba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)