660 B
660 B
duba
Kalmar "duba" na jawo hankalin mu ne ga bayani da ke zuwa.
ɗan rago a sarƙafe da ƙahonsa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ɗan rago da ƙahonsa ya makale a daji" ko "ragon da ya makale da daji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya ɗauki ɗan ragon
"Ibrahim ya je ya ɗauki ragon"
zai tanada ... za a tanada
A amfani da kalma ɗaya da aka yi amfani da shi a Farawa 22:7.
har a yau
"har yanzu." Ma'anar wannan shine har zuwa lokacin da marubucin ke rubuta wannan littafin.
za a tanada
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "zai tanada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)