ha_tn/gen/22/07.md

419 B

Babana

Wannan hanya ce da ɗa ke maganar da mahaifinsa cikin ƙauna.

Gani nan

"Na'am, ina saurara" ko "Na'am, me ya faru?"

ɗana

Wannan hanya ce da mahaifi ke magana da ɗansa cikin ƙauna.

ragon baikon ƙonawa

"ragon da za ka mika baikon ƙonawar?"

Allah da kansa

"Kansa" a nan na jadada cewa Allah ne zai tanada ragon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

zai tanada

"zai ba mu"