810 B
810 B
A rana ta uku
AT: "bayan tafiya na tsawon kwanaki uku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
hangi wurin daga nesa
"ya hangi daga nesa inda Allah ya faɗa"
Zamu yi sujada
Kalmar "mu" na nufi Ibrahim da Ishaku kawai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)
dawo wurinku
"komo gare ku"
ɗora wa Ishaku ɗansa
"ya sa Ishaku, ɗansa ya ɗauka"
ya ɗauki a hannunsa
"A hannunsa" na jadada cewa Ibrahim ya ɗauka waɗannan abubuwan da kansa. AT: "Ibrahim da kansa ya ɗauki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
wutan
Anan "wuta" na nufin kwano da garwashin wuta a ciki ko fitila. AT: "wani abu da ake wura wuta" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
sai kuma su ka tafi tare
"suka tafi tare" ko "suka tafi tare su biyu"