ha_tn/gen/22/01.md

1.3 KiB

Sai ya zamana

Ana amfani da wannan a sa alama a farkon sashin labarin ne. Idan harshen ku na yadda ake faɗin wannan, yana iya yiwuwa a yi amfani da shi a nan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

bayan waɗannan abubuwa

Wannan kalmar na nufin abin da ya faru a Farawa Sura 21 ne.

Allah ya gwada Ibrahim

An nuna cewa Allah yana gwada Ibrahim don ya sani ko Ibrahim zai kasance da aminci a gare shi. Cikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: "Allah ya gwada amincin Ibrahim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Gani nan

"Na'am, ina saurara"

tilon ɗanka

Wannan na nuna cewa Allah ya san wai Ibrahim na da wani yaro, Isma'ila. Wannan na jadada cewa Ishaku ne ɗan alkawarin da Allah ya ba wa Ibrahim. Cikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: "tilon ɗanka da na alkawatar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ka ke ƙauna

Wannan na jadada ƙaunar da Ibrahim ya ke da shi ga ɗansa Ishaku.

ƙasar Moriya

"ƙasar da ake kira Moriya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗaura wa jakinsa sirdi

"ɗaura wa jaki kaya" ko "sa kayan da ya ke bukata domin tafiyar a kan jaki"

matasa biyu

"bayi" (UDB)

ya kama hanyarsa

"fara tafiyar sa" (UDB)