ha_tn/gen/20/15.md

902 B

Abimelek yace

"Abimelek ya cewa Ibrahim"

ƙasar tawa tana gabanka

Wannan wani hanyar cewa "Ina mika dukka ƙasa tawa a gare ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka zauna a duk inda ya yi maka kyau

"Yi zama a inda ka ke so"

dubu

"1, 000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

domin ya shafe duk wani laifi da na yi muku ne a fuskarku dukka, da kuma a gaban kowa da kowa

Ana maganar bayar da kudi domin nuna cewa ba ta da laifi kamar wani marufi ne da aka rufe laifi domin ka da kowa ya gani. AT: "Ina ba shi wannan, domin duk waɗanda su ke tare su san cewa ba ka aikata wani laifi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaban kowa da kowa, hakika kun yi abin da ke dai-dai

Ana iya bayana "yin abin da ke dai-dai" ta wani hanya. AT: "kowa da kowa zai san cewa ba ka da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)