620 B
620 B
Muhimmin Bayani:
A aya 13 Ibrahim ya ci gaba da ba Abimelek amsa.
gidan mahaifina
Anan "gidan" na nufin iyalin Ibrahim. AT: "mahaifina da sauran iyali na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Na ce da ita dole ne ki nuna mini wannan aminci a matsayin matata: A duk inda mu ka je mu ka je ki faɗi haka game da ni, "Shi ɗan'uwana ne.""
AT: "Na ce da Sarai, ina so duk inda muka je ta nuna min aminci wajen faɗin cewa ni ɗan'uwanta ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])
Abimelek ya kwashi
"Abimelek ya kawo wasu" (UDB)