ha_tn/gen/20/10.md

989 B

Me yasa ka yi wannan abin?

"Me yasa ka yin wannan?" ko "Me dalilin da yasa ka aikata wannan?" Ana iya ba da gamsashen bayanin abin da Ibrahim ya aikata. AT: "Me yasa ka ce da ni Sarai 'yar'uwarka ce?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ibarahim yace , 'domin na yi tsammanin cewa hakika babu tsoron Allah a wannan wurin, kuma za su kashe ni sabo da matata.'

AT: "Domin na ni tunanin cewa babu wani mai tsoron Allah a nan, wani na iya kashe ni domin ya ɗauki mata ta." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

babu tsoron Allah a wannan wurin

Anan "wuri" yana nufin mutane. AT: "babu wani a nan Gerar da ke tsoron Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bayan haka kuma hakika ita 'yar'uwata ce

"Amma da gaske ma Sarai 'yar'uwata ce" ko "har ila yau, lalle Sarai 'yar'uwata ce"

'yar mahaifina ce, amma ba 'yar mahaifiyata ba

"Mahaifin ɗaya ne, amma mahaifiyar dabam ne"