297 B
297 B
Allah y ce da shi
"Allah ya ce da Abimelek"
ka taɓa ta
Wannan maganar na nufi yin jima'i da Sarai. AT: "ka kwana da ita" ( Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
matar mutumin
"matar Ibrahim"
za ka rayu
"Zan bar ka ka rayu"
dukkan wanda ke naka
"dukkan mutanen ka"