ha_tn/gen/20/01.md

569 B

Shur

Wannan wani hamada ne gabashin iyakar yankin masar (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya aika mazajensa su ka ɗauko Sarai

"ya sa mazajensa su je su kawo masa Sarai"

Amma Allah ya zo wurin Abimelek

"Allah ya bayyana a wurin Abimelek

Duba

kalmar "duba" na kara jadada game da abin da zai biyo baya. "Saurare ni" (UDB)

kai mataccen mutum ne

Wannan wani mumunar hanya ce na cewa sarkin zai mutu. AT: "lalle ne ka kusan mutuwa" ko "Za ɗauke ran ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

matar mutum

"matar aure ce"