ha_tn/gen/19/34.md

758 B

sai mu sa shi ya sake buguwa da ruwan inabi ... ko lokacin da ta tashi ba.

A fassara waɗannan kalmomi kamar yadda aka yi a Farawa 19:31.

sha ruwan inabi

Ana iya ba da gamsashen bayani cewa manufar su shine su sa shi ya bugu. AT: "sha ruwan inabi har sai ya bugu" (UDB) ko "ya bugu da ruwan inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin mu wanzar da sunan mahaifinmu

Wannan na maganar ba wa Lot zuriya kamar iyalinsa na jere ne kuma ana ƙokarin kara tsayi. AT: "domin mu iya haifar da 'ya'ya da za su zama zuriyar mahaifinmu" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bai ma san lokacin da ta kwanta ba , bai kuma san lokacin da tashi ba

"bai san komai da ya faru ba" ko "bai ma san cewa ta kwanta da shi ba"