ha_tn/gen/19/31.md

957 B

Babbar 'yar

"'yar farin Lot" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

ƙaramar

"ƙaramar 'yar" ko "kanwar ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

bisa ga tsarin dukkan duniya

"Duniya" a nan na nufi mutanen ne. AT: "kamar yadda mutane ke yi a koina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sha ruwan inabi

Ana iya ba da gamsashen bayani cewa manufar su shine su sa shi ya bugu. AT: "sha ruwan inabi har sai ya bugu" (UDB) ko "ya bugu da ruwan inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin mu wanzar da sunan mahaifinmu

Wannan na maganar ba wa Lot zuriya kamar iyalinsa na jere ne kuma ana ƙokarin kara tsayi. AT: "domin mu iya haifar da 'ya'ya da za su zama zuriyar mahaifinmu" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bai ma san lokacin da ta kwanta ba , bai kuma san lokacin da tashi ba

"bai san komai da ya faru ba" ko "bai ma san cewa ta kwanta da shi ba"