ha_tn/gen/19/29.md

423 B

Muhimmin Bayani:

Aya 29 ya taƙaita wannan sura.

Allah ya tuna da Ibrahim

Wannan na bayana dalilin da ya sa Allah ya ceci Lot. Wannan bai nuna cewa Allah ya manta da Ibrahim ba ne a baya, amma ya dubi Ibrahim ya kuma nuna masa jinƙai. AT: "Allah yayi tunani game da Ibrahim sai ya kuma nuna masa jinƙai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

daga wannan hallakarwar

"daga hallakar" ko "daga hatsari"