ha_tn/gen/19/26.md

462 B

ta zama al'amudin gishiri

"ta zama gunkin gishiri" ko "gikin ta ya zama kamar dutsen gishiri." Domin ta yi wa mala'ikan rashin biyayya wajen juya baya, Allah ya sa ta zama wani abu kamar gunki da aka yi da gishiri.

Duba

Kalmar nan "duba" na jawo hankali ga maganar mai ban mamaki da ke zuwa.

kamar na hayaƙin wutar makera

Wannan na nuna cewa hayaƙin na da yawa. AT: "kamar hayaƙi daga babban wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)