387 B
387 B
Na biya maka wannan buƙatan
"Zan yi abin da ka tambaya"
ba zan yi wani abu ba
Ana iya ba da gamsashen bayani wannan. AT: "ba zan hallakar da sauran biranen ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Zowar
Masu juya wannan na iya sharihinta cewa "sunan Zowar na kamar kalmar da ke nufi 'ƙarami' a Ibraniyanci. Lutu ya kira wannan garin 'ƙarami' a Farawa 19:20."