ha_tn/gen/19/18.md

1.3 KiB

Baranku ya sami tagomashi a wurinku

Ana magana game da "gamshe" wani kamar 'tagomashi" wani abu ne da ake iya samuwa."a wurinku" kuma na wakilce tunani ko ra'ayi mutum. AT: "Kun sami gamsuwa a gare ni" (UDB) (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

kun nuna mini kirki sosai da ku ka ceci raina

AT: "kun yi mini kirki sosai ta wurin ceton raina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ba zan iya kai wa kan duwatsu ba, masifar za ta same ni, kuma zan mutu

Ana maganar yadda Lot ba zai iya barin Sodom ba kafin Allah ya hallakar da birnin kamar "masifar" wani mutum ne da zai bi Lot a guje har ya kama shi. AT: "Lalle ne ni da iyalina mu mutu idan Allah na hallakar da mutanen Sodom domin duwatsun na da nisa, ba za su iya kai wurin ba a cikin lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

bari in je can domin tsira

Ana iya ba da gamsashen bayani game da roƙon Lot a haka. AT: "maimakon hallakar da wancan birnin, bari in gudu zuwa wurin domin tsira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

rayuwata za ta cetu

Wannan na nufin cewa Lot da iyalinsa za su cetu. AT: "domin in kasance a raye" ko "domin in rayu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])