ha_tn/gen/19/16.md

1.1 KiB

Amma ya yi jinkiri

"Amma Lot ya ɗan dakata" ko "Amma Lot ba ya fara tafiya"

Sai mazajen suka kama

"sai mazaje biyun suka kama" ko "sai mala'iku suka kama"

ya yi masa jinƙai

ya ji tausayin Lot." Ana bayana Yahweh a matsayin "mai jinƙai" domin ya kare Lot da iyalinsa ba tare da hallakar da su ba tare da mutanen Sodom ba.

Da suka fitar da su waje

"Sa'ad da da maza biyun suka fitar da Lot da iyalinsa waje"

Ku tserar da rayukanku!

Wannan wani hanyar faɗa masu cewa su tafi a guje domin kar su mutu. AT: "ku tafi a guje domin ceton rayuwanku!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kada ku waiga baya

A fahimci cewa ana magana game da birnin ne. AT: "Kada ku juya baya ku dubi birnin" ko "Kada ku juya baya ga Sodom" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

a wannan filin

Wannan na nufin filin wajajen Kogin Yodan.

domin kada a share ku

A fahimci cewa za a share su da mutanen birnin. AT: "ko Allah ya hallakar da ku tare da mutanen birnin" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])