ha_tn/gen/19/14.md

749 B

Sai Lot ya tafi

"Don haka Lot ya bar gidan"

da surukansa, wato mazajen da suka yi alƙawari za su auri 'ya'yansa mata

Kalmomin "mazajen da suka yi alkawarin aure 'ya'yansa mata" na bayana kalmar "surukai" ne. AT: "mazajen da za su aure 'ya'yansa mata" ko "samaran 'ya'yansa mata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Da safiya ta yi

"kafin tashiwan rana"

Ka fito

"tashi yanzu"

kada a share ku tare a cikin wannan hukunci na birni

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "domin kada Yahweh ya hallakar da kai sa'ad da yana hukunta mutanen wannan birnin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

na birnin

"Birnin" a nan na nufin mutanen ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)