ha_tn/gen/19/10.md

911 B

Amma sai mutanen

"Amma bãƙi biyun na gidan Lot" ko "Amma mala'iku biyun"

mutanen suka miƙa hannuwansu suka shigo ... ciki suka kulle

Harshenku na iya bukaci a ambata cewa mutanen sun buɗe kofar tukunna. AT: "mutanen suka buɗe kofar domin su iya mika hannayensu su jawo... su, sai suka kulle" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai bãƙin na Lot suka bugi mutanen da makanta

Kalmar "bugi da makanta" ba ya nufi cewa bãƙin sun dau hannu ko wanni abu suka bugi mutanen kamar yadda muka gane kalmar "bugi" ba. AT: "bãƙin na Lutu suka makantar da mutanen" ko "sun hana su iya gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

duk da matasan da tsofaffin

"mutane na kowani shekara." Wannan na jadada cewa bãkin sun makantar the dukka mazan. Wannan na iya nuna matsayin mutum maimakon shekaru. AT: "da manya da kanana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)