ha_tn/gen/19/04.md

575 B

kafin su kwanta

"kafin mutanen gidan Lot su kwanta su yi barci"

mazajen birnin, mazajen Sodom

"mazajen birni, wato, mazajen Sodom" ko kuma "mazajen birnin Sodom"

da tsofaffinsu da matasansu

"daga kananan matasan zuwa tsofaffi." Ma'anar wannan shine "mazaje na kowa ne shekara" na Sodom, suka kuma kewaye gidan Lot.

da suka zo a gare ka

"wancan ya shiga gidan ka

domin mu kwana da su

"mu yi jima'i da su." Mai yiwuwa harshenku na wata hanyar faɗin wannan cikin da'a. AT: "mu san su ta wurin kwana da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)