364 B
364 B
Wataƙila za a sami goma a can
"Wataƙila fa ka sami adalai mutum goma a can"
goma
"adalai mutum goma" ko "mutanen kirki guda goma"
Sai ya ce
"Sai Yahweh ya amsa"
saboda mutane goman
"Idan na sami mutane goma adalai a can"
Sai Yahweh ya kama hanyarsa
"Yahweh tashi daga wurin" ko "Yahweh ya tafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)