ha_tn/gen/18/24.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Ibrahim ya ci gaba da magana da Yahweh.

Ko za ka hallaka shi ba tare da la'akari da adalan nan hamsin ba da ke can?

Ibrahim na begen cewa Yahweh zai ce, "Ba zan hallakar da shi ba." AT: "I tsamanin ba za hallakar da shi ba, ta dalilin adalai hamsin da su ke can" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba zai yiwu ba ka yi haka

"Ba zan taba so ka yi abu irin wannan ba" ko "Bai kamata ka so aikata abu irin wannan ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

abu haka, wato ka kashe

"abu haka kamar kisa"

a hori adalai kamar yadda aka hori miyagu

Wannan za a iya bayyana a cikin aikatau. AT: "ka bi da adalai dai-dai da yadda za ka bi da mugaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba zai yiwu ba Mai Hukunta duniya ya yi abin da ke dai-dai?

Ibrahim ya yi amfani da tambaya domin ya bayana abin da ya ke tsamani Allah ya yi. AT: "Na tabbata Mai Hukuncin duniya zai yi adalci" ko "Tun da ya ke kai ne mai hukuta dukka duniya, tabas za ka yi abin da ke dai-dai!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)