ha_tn/gen/18/20.md

648 B

Saboda kukan Sodom da Gomora ya yi yawa

Ana iya juya waɗannan kalmomi domin a nuna cewa kalmar "kuka" na nufin "zargi" ne. AT: "Mutane dayawa na zargin 'yan Sodom da Gomora akan aikata mugayen abubuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zunubinsu ya haɓaka

"sun aikata zunubi da yawa"

Yanzu zan sauka zuwa wurin

"Yanzu zan sauka zuwa Sodom da Gomara"

in ga kukan ... ya zo gare ni

Yahweh na magana kamar ta wurin zargin da ke zuwa daga mutanen da suka wahala ne ya san abin da yake faruwa. AT: "muguntar ya kai yadda mutanen da suke zargin su ke faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)