ha_tn/gen/18/13.md

1.1 KiB

"Me yasa Sarai ta yi dariya ta kuma ce, "Ko hakika zan iya haifar ɗa Yanzu da na tsufa"?

Allah yayi amfani da tambaya domin ya nuna wa Ibrahim cewa ya san abin da Sarai ke tunani a zuciyar ta, kuma baya ji dadi ba. Ha maimaita tambayar da Sarai ta yi a Farawa18:11 da wasu kalmomi dabam. AT: "Sarai ba ta yi daidai ba da yin dariya ta kuma ce, "ba zan iya haifar ɗa ba domin na tsufa sosai!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko akwai abin da ke da wuya ne ga Yahweh?

"Ko akwai abin da ba zai iya yi ba? Yahweh na magana game da kanshi kamar yana maganar wani ne, domin ya tunashi Ibrahim cewa, Shi, Yahweh, mai girma ne kuma zai iya yin komai. AT: "Ba abin da ni, Yahweh ba zan iya yi ba!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

A dai-dai lokacin dana sa, kamar war haka

"A lokacin da na zaba, kamar war haka"

Sai Sarai ta yi musu

"Sai Sarai ta yi musu ta na cewa"

Ya amsa

"Yahweh ya amsa"

A'a kin yi dariya

"I, kin yi dariya." Ma'anar wannan ita ce "A'a, ba gaskiya ba; haƙiƙa kin yi dariya."