ha_tn/gen/18/11.md

519 B

Bayan na tsufa, shugabana kuma ya tsufa, ko zan sami wannan jin daɗin?

Zai iya yiwuwa a kara cewa "jin daɗi na samin ɗa" (UDB). Sarai ta yi irin wannan tambaya domin ba ta gaskanta cewa za ta iya samun ɗa ba. AT: "Ba gaskanta cewa zan fuskance farincikin samun ɗa ba. Shugabana ma ya tsufa sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

shugabana ya tsufa

Ma'anar wannan shine "tunda yake miji na ma ya tsufa."

shugabana

Wannan laƙanin ban girma ne da Sarai ta ba wa mai gidan ta Ibrahim.