ha_tn/gen/17/24.md

223 B

da waɗanda aka haifa masa da waɗanda ya saya da kuɗi daga bãƙi

"Wannan ya kunshi waɗanda aka haifa a gidansa da kuma waɗanda ya saya a wurin bãƙi"

waɗanda ya saya a wurin bãƙi

Wannan na nufi da bayi ne.