ha_tn/gen/17/19.md

665 B

A 'a amma Sarai matarka za ta haifa

Allah ya faɗa wannan domin ya canja wa Ibrahim tunaninsa na cewa Sarai baza ta iya samin ɗa ba.

dole ka ba shi suna

Kalmar "ka" na nufi Ibrahim ne.

zan kuma ruɓanɓaya shi

Wannan ƙarin magana ne da ke nufi "zan sa ya sami 'ya'ya dayawa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

uban kabilu

"shugabanni" ko "masu mulki." Waɗannan ubanne ba 'ya'ya goma sha biyu da jikokin Yakubu ba ne da zasu shugabanci kabila goma sha biyu na Isra'ila.

Amma alƙawarina zan kafa shi da Ishaku

Allah ya koma ga maganar alƙawarin sa da Ibrahim, ya kuma jadada cewa da Ishaku ne zai cika alƙawarin ba Isma'ila ba.