ha_tn/gen/17/17.md

1.0 KiB

a cikin zuciyarsa ya ce

"a cikin tunanin sa" ko "ya ce da kansa a cikin zuciyarsa"

Ko za a haifa wa ɗan shekara ɗari ɗa?

Ibrahim ya yi amfani da tambaya domin ya nuna rashin amincewa wai haka zai iya faruwa. AT: "haƙiƙa mutum mai shekara ɗari ba zai iya haifan ɗa ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ta yaya Sarai wadda ta kai shekaru tasa'in za ta iya haifar ɗa?

Ibrahim ya yi amfani da tambaya domin ya nuna rashin amincewa wai haka zai iya faruwa. Maganar "wadda ke shekara tasa'in" ya nuna dalilin da ya sa Ibrahim baya amince cewa Sarai za ta iya haifa ɗa ba. AT: "Shekaru Sarai tasa'an ne, za ta iya haifan ɗa?" ko "shekarar Sarai tasa'in ne, tabbas ne ba za ta iya haifan ɗa ba!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-distinguish]])

Ah Isma'ila zai zauna tare da kai

"Ina roƙo, bari Isma'ila ya gaji alƙawari da ka tsakani na da kai" ko "ko zai yiwu Isma'ila ya gaji alƙawarin albarkar ka." Ibrahim ya ba da sharawarar abin da tabbata zai iya faruwa.