ha_tn/gen/17/15.md

401 B

Game da Sarai

Kalmar "game da" in gabatar da mutumin da Allah ke magana a kai, da ke zuwa nan gaba.

Zan ba ka ɗa ta wurin ta

"Zan sa ta haifar maka ɗa"

za ta zama uwar al'ummai

"za ta kasance kakar al'umai" (UDB) or "zuriyar ta za su zama al'ummai"

Sarakunan mutane za su fito daga cikinta

"Sarakunan mutane za su sauko daga gare ta." ko "Wasu zuriyar ta za su zama sarakunan mutane"