ha_tn/gen/17/09.md

1.2 KiB

Amma kai

Wannan maganar na gabatar da abin da Ibram ke bukatar yi a na shi matsayin a sashi alƙawarin shi da Allah.

kiyaye alƙawarina

"kula da alƙawarina" ko "yi biyayya da alƙawarina"

Wannan shi ne alƙawarina

"Wannan ita ce sharaɗin alƙawarina." Wannan jimlar na gabatar da bangaren alƙawarin ne da dole Ibram ya kiyaye.

Dole a yi wa kowani na miji a cikinku kaciya

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. 'Dole ne ka yi wa kowani na miji a cikinku kaciya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dole ka yi wa kanka kaciya

Wasu al'ummomin na iya son ƙaramin bayanin kwatanci kamar "Dole ne a yi muku kaciya." Idan fassarar ku ta "a kaciya" ta riga ta ƙunshi kalmar don "kaciyar fata", ba kwa buƙatar maimaita ta. Ana iya sanya wannan aiki. AT: "Dole ne ku yi wa kowane ɗa namiji kaciya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

zai zama alamar alƙawarina

"alamar da ke nuna cewa akwai alƙawarin"

alamar

Ma'ana mai yiwuwa 1) "alamar" ko 2) "wani alama." Na farko na nufin cewa iyakar alamar kenan gode ɗaya, na biyun kuma na nufi cewa alamar na iya kasance fiye da ɗaya. Kalmar "alama" a nan na ba da tuni ne na abin da Allah ya alƙawatar.