ha_tn/gen/17/07.md

412 B

Muhimmin Bayani:

Allah ya ci gaba da yi Ibrahim magana.

a dukkan tsararrakinsu

"na kowani tsara"

domin alƙawari na har abada

"a matsayin alkawari da zai kasance har abada"

in zama Allah a gare ka da kuma zuriyarka da ke biye da kai

"in zama Allahn ka da na zuriyarka"

Kan'ana, domin ta zama mallakarka ta har abada

Kan'ana, a matsayin mallakarka har abada" ko "Kan'ana, ka mallaka har abada"