ha_tn/gen/15/17.md

825 B

hayaƙin wuta da kuma harshen wutar tukunya da tartsatsi su ka wuce a tsakanin yankin nama

Allah ya yi wannan domin ya nuna wa Ibram cewa ya na yin yarjejeniya tare shi.

wuce a tsakanin yankin nama

"wuce tsakanin layin naman dabba"

Ina ba da wannan ƙasa

Ta faɗin wannan, Allah na ba da ƙasa wa zuriyar Ibram. Allah na yin haka a wacan lokacin amma zuriyar ba za su shiga ƙasar ba sai bayan shekaru da yawa.

babbban kogin Yuferetis

kogin Yuferetis mai girma.

da Keniyawa, Keniziyawa, Kadmoniyawa, da Hitiyawa, Feriziyawa, Refatiyawa, da Amoriyawa, Kan'aniyawa, Girgashiyawa, da Yebusiyawa

Waɗannan sune sunayen kungiyar mutanen da suke zama a ƙasar. Allah a yardar wa zuriyar Ibrahim su ci nasara yaƙi da waɗannan mutane, su kuma ɗauki ƙasar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)