ha_tn/gen/15/12.md

508 B

Ibram ya yi barci mai nauyi

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Ibrahim ya yi barci mai zurfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wani babban duhu mai razana

"matsananciyar duhu da ta razanar da shi"

lullube shi

"mamaye shi"

baƙi

"'yan ƙasan waje" ko "wanda ba 'yan gida ba"

a bautar da su a kuma tsananta musu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "masu ƙasar kuwa za su maishe zuriyarka bayi, su kuma tsananta musu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)