ha_tn/gen/15/06.md

573 B

Ya yi imani da Yahweh

Wannan na nufi ya amince cewa abin da Yahweh ya faɗa gaskiya ne.

ya lisafta masa shi a kan adalci

"Yahweh ya lisafta imanin Ibram a kan adalci" ko "Yahweh ya ɗauke Ibram adali ne domin Ibram ya gaskanta da shi"

Ni ne Yahweh, wanda ya fito da kai daga Ur

Yahweh na tunar da Ibrahim game da abin da ya riga ya yi domin Ibrahim ya san cewa Yahweh na da ikon ba wa Ibram abin da ya alkawatar masa.

gãje ta

"same ta" ko "domin ka mallake ta"

ta yaya zan sani

Ibram na tambaya domin ya kara samun tabbaci cewa Yahweh zai ba shi kasar.