ha_tn/gen/15/04.md

452 B

Sai gashi

Kalamar "gashi" na jadada cewa kalmar Yahweh ta sa ke zuwa ga Ibrahim.

Wannan mutumin

Wannan na nufin Eliyaza ne daga Damaskus.

wanda zai fito daga cikin jikinka

"wanda za ka zama mahaifinsa" ko "asalin ɗan ka." Ɗan Ibram zai zama magajin sa.

ƙidaya taurari

'ƙirga taurari"

haka zuriyarka za ta zama

Kamar yanda Ibram ba zai iya ƙidaya taurari ba, haka nan ba zai iya ƙidaya zuriyarsa ba domin za su kasance da yawa.