ha_tn/gen/15/01.md

820 B

Bayan waɗannan abubuwa

"Waɗannan abubuwa" na nufin lokacin yaƙin sarakunan da kuma ceton da Ibram ya wa Lot.

maganar Yahweh ta zo

Wannan na nufin cewa Yahweh ya yi magana. AT: "Yahweh ya faɗa saƙonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

maganar Yahweh

Anan "magana" na wakiltar saƙon Yahweh ne. AT: "saƙon Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

garkuwa ... babban ladanka

Allah yayi amfani da waɗannan kalmomi domin ya bayana wa Ibram halinsa da kuma dagantakarsa da Ibram. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

lada

"biya." Wani na nufin biyan da wani ya cancanta. mai yiwuwa ma'ana biyu ne 1) "Ni ne kadai ka ke bukata" ko 2) Zan ba ka dukka abin da ka ke bukata."

Ibram yace da ya ke ka ba ni

"Ibram ya ci gaba da cewa, da ya ke ka ba ni"