ha_tn/gen/12/17.md

806 B

saboda Sarai matar Ibram

Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "domin Fir'auna na da nufin ɗaukan Sarai, matar Ibram, ta zama matar sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Fir'auna ya kira Ibram

"Fir'auna ya kira Ibram" ko "Fir'auna ya umarci Ibram ya zo wurinsa"

me kenan ka yi mini?

Fir'auna yayi amfani da wannan tambaya ta zance don ya nuna fushin sa game da abin da Ibram ya yi masa. Hakanan za'a iya bayyana azaman tsawa. AT: "Kun yi min mummunan abu!" (Duba:: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sai Fir'auna ya ba da umarni game da shi

"Sai Fir'auna ya umarci ma'aikatan sa game da Ibram"

su ka sallame shi ya tafi, tare da matarsa da duk abin da ya ke da shi

"sai ma'aikatan suka sallame Ibram daga wurin Fir'auna, da matar sa da kuma dukka mallakarsa"